iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jamhuriyar musulinci ta Iran, ta bayyana gano wasu mutane dake da hannu a kisan masanin nukiliya rta, Mohsen Fakhrizadeh.
Lambar Labari: 3485427    Ranar Watsawa : 2020/12/04

Tehran (IQNA) cibiyoyin musulmi a kasar Uganda sun yi tir da Allawadai da kisan da aka yi wa masanin ilimin nukiliya dan kasar Iran.
Lambar Labari: 3485414    Ranar Watsawa : 2020/11/30